Headlines
Loading...
 Jarumin Kannywood Sani Músa Danja Yayi Hatsari A Kan Hanyar Sa Ta Zúwa Jihar Bauchí Dãga Abuja

 Jarumin Kannywood Sani Músa Danja Yayi Hatsari A Kan Hanyar Sa Ta Zúwa Jihar Bauchí Dãga Abuja

 Jarumin Kannywood Sani Músa Danja Yayi Hatsari A Kan Hanyar Sa Ta Zúwa Jihar Bauchí Dãga Abuja


Innalil'lahi Fiteccen Jarumi Sani Musa Danja sun Hadu Da Wata Tsautsayi akan hanyasu xuwa Bauchi daga birnin tarayya Abuja👇👇🏼👇🏼👇👇👇👇👇👇👇👇🏼👇🏼👇🏼👇👇👇👇🏼👇🏼👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇🏼👇👇👇👇🏼👇👇👇





Yanzú haka Jarumín masanaantar shirya fina finan Hausa na Kannywóód, Saní Músa Dânja, yayi hatsari a kan hanyar sa daga Abúja zúwa Jihar Bauchi.


Binciken da Jaridar Dimokuradiyya tayi, ya nuna cewar a lokacin da suka yi hadarin Sani Danja yana tare da Darakta Sanusi Osca442.


Sun bar Abuja a Safiyar yau Alhamis a kokarin su na zuwa Jihar Bauchi, don halartar gangamin kaddamar da takarar Shugabancin kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na Jam'iyyar NNPP.


Rahotanni sun tabbatar da cewar lamarin ya zo cikin sauki Kuma an dauki dukkan Matakan da suka dace.


Har ila yau rahoton yace Motar da suke a ciki ta Sami damuwa sosai don ko tashi bata yi bare ayi Shawarar cigaba da tafiya.

Kannywood actor Sani Musa Danja had an accident on his way to Bauchi State from Abuja


Now the actor of the Hausa film production industry of Kannywóód, Saní Músa Dânja, had an accident on his way from Abuja to Bauchi State.


The investigation by the Democratic Journal showed that at the time of the accident, Sani Danja was with Director Sanusi Osca442.


They left Abuja this Thursday morning in their efforts to go to Bauchi State, to participate in the launch of the presidential candidate, Senator Rabiu Musa Kwankwaso of the NNPP Party.


The reports confirmed that the situation came easily and all the necessary steps were taken.


Also, the report said that the car they were in was very worried because even if it didn't start, it was advised to continue walking.

0 Comments: