Headlines
Loading...
 An yankewa matashin da yayi lalata da wata mahaukaciya hukuncin sai ya aure ta.

 An yankewa matashin da yayi lalata da wata mahaukaciya hukuncin sai ya aure ta.

 An yankewa matashin da yayi lalata da wata mahaukaciya hukuncin sai ya aure ta. 

“Wannan da kuke gani wani matashi ne dan kasar Zambia 🇿🇲 da aka kama da laifin yin lalata da wata mahaukaciya.

“Shine akan yanke masa hukunci na adalci aka ba shi zabi biyu, ko dai a yanke masa hukuncin zaman gidan yari na shekaru 10 ko kuma ya aure ta ba rabuwa.”

Shin yaya kuke ganin wannan hukuncin? Kuma wani hukunci yafi dacewa da shi da ya É—auka ?

#kannywoodcelebrities #kannywood #kancelebnigeria

0 Comments: