Alllahu akbar kalli yadda malam yayi wa mata bayani Ramadan
👇👇👇👇👇 Dana nan
Kalli yadad Malam yayi bayani
Ma'ana bayan ansha ruwa, ya halatta namiji yayi kwanciyar Aure Bayan an sha ruwa ?
Dan nan 👇👇
Nana Aisha da Ummu-Salama (R.A) suka ce:
Manzon ALLAH {s.a.w} ya kasance alfijir yana riskarsa yana mai janabar saduwa da iyalansa, sannan yayi wanka kuma yayi Azumi.
[Bukhari ne ya rawaito].
Nana Aisha (R.A) tace:
Manzon ALLAH {s.a.w} ya kasance yana runguma ta lokacin da yake Azumi kuma nima ina Azumi.
[Abu Dawud].
Ma'ana yakan rungume matarsa da rana alhalin yana cikin azumi.
Saboda haka dan mutum ya sumbaci matarsa koya rungume ta har ya fitar da maziyyi, to ba komai a gareshi, azuminsa yana nan.
Idan kuma mutum ya rungumi matarsa ko ya sumbace ta, lokacin duk suna Azumi har É—ayansu ya zubar da maniyyi, to Azumin wanda ya zubar da maniyyin ya É“aci kuma sai ya rama Azumi.
• Yin Qaho: Idan mutum yana Azumi sai yasa akayi masa Æ™aho, shima ba komai a gareshi.
Daga ÆŠan Abbas (R.A) yace:
Manzon ALLAH {s.a.w} yayi ƙaho a lokacin da yake Azumi.
HUKUNCIN MAI AZUMIN DA YACI ABINCI DA MANTUWA
Idan mutum yana Azumi sai yaci ko ya sha abin sha da mantuwa, azuminsa ingantacce ne, babu ramuwa a gareshi bare kaffara.
Abu Huraira (R.A) yace:
Manzon ALLAH {s.a.w} yace:
Wanda ya manta yaci ko ya sha lokacin da yake Azumi, to yaci gaba da azuminsa, hakiƙa, ALLAH ne yaci da shi ya shayar dashi.
[Bukhari ne ya rawait#Assalamu__alaikum__everyone
#DUNIYA_MAKARANTA
#RAMDAN_PROGRAM_DAY_FIVE🌙
#TIME_ 8:30Am to 90:00pm,
ME KE HALATTA GA MAI AZUMI
• HaÆ™iÆ™a ALLAH TA'ALAH yayi wa Musulmi sauÆ™i lokacin Azumi da daddare su sadu da iyalansu.
ALLAH TA'ALAH yace:
An halatta gareku a daren Azumi ku kusanci matanku.
[Suratul Bakara: aya ta 187]
Ma'ana bayan ansha ruwa, ya halatta namiji yayi kwanciyar aure da matarsa.
Barra’u yace: Yayin da ALLAH {S.W.T} ya wajabta Azumin Ramadan, sahabbai sun kasance basa saduwa da iyalansu da daddare, har sai da ALLAH ya saukar da wannan ayar.
• Babu laifi mai Azumi ya wayi gari da janaba a cikin watan Ramadan.
Nana Aisha da Ummu-Salama (R.A) suka ce:
Manzon ALLAH {s.a.w} ya kasance alfijir yana riskarsa yana mai janabar saduwa da iyalansa, sannan yayi wanka kuma yayi Azumi.
[Bukhari ne ya rawaito].
Nana Aisha (R.A) tace:
Manzon ALLAH {s.a.w} ya kasance yana runguma ta lokacin da yake Azumi kuma nima ina Azumi.
[Abu Dawud].
Ma'ana yakan rungume matarsa da rana alhalin yana cikin azumi.
Saboda haka dan mutum ya sumbaci matarsa koya rungume ta har ya fitar da maziyyi, to ba komai a gareshi, azuminsa yana nan.
Idan kuma mutum ya rungumi matarsa ko ya sumbace ta, lokacin duk suna Azumi har É—ayansu ya zubar da maniyyi, to Azumin wanda ya zubar da maniyyin ya É“aci kuma sai ya rama Azumi.
• Yin Qaho: Idan mutum yana Azumi sai yasa akayi masa Æ™aho, shima ba komai a gareshi.
Daga ÆŠan Abbas (R.A) yace:
Manzon ALLAH {s.a.w} yayi ƙaho a lokacin da yake Azumi.
HUKUNCIN MAI AZUMIN DA YACI ABINCI DA MANTUWA
Idan mutum yana Azumi sai yaci ko ya sha abin sha da mantuwa, azuminsa ingantacce ne, babu ramuwa a gareshi bare kaffara.
Abu Huraira (R.A) yace:
Manzon ALLAH {s.a.w} yace:
Wanda ya manta yaci ko ya sha lokacin da yake Azumi, to yaci gaba da azuminsa, hakiƙa, ALLAH ne yaci da shi ya shayar dashi.
[Bukhari ne ya rawait
Ibn Taimiyyah asalin sunansa shi ne; Ahmad bin
Abdul Halim bin Abdus Salam, Taqiyuddin, Abul
Abbas, Sheikhul Islam, Ibn Taimiyyah.
An haife shi a shekara ta (661A.H) a garin
Harran a cikin kasar Iraq, mahaifinsa Abdul
Halim babban malami ne, ya tara ilimi me tarin
yawa, shi kansa Ibn Taimiyyah ya yi karatu a
wajensa a fannoni daban-daban.
Ibn Taimiyyah malami ne wanda rayuwarsa gaba
daya da fadi tashinsa da kuma gwagwarmayarsa
ya yi ta ne a wajen yada addinin Allah. Malami
ne wanda ya yi gwagwarmaya da azzaluman
sarakuna da shugabanni da kuma alkalai na
zamaninsa, wadanda suka daure wa karya da
zalinci gindi, ya yi kuma gwagwarmaya da
batattun
malamai.
Ibn Taymiyya Malami ne wanda ya yi fafutuka
wajen rushe miyagun dabi’u da akidoji wadan da
suka sabawa koyarwar addinin musulunci. Ibn
Taimiyyah Allah ya ba shi kwanya ta hadda da
kuma kaifin kwakwalwa kamar yadda almajirinsa
imam Shamsuddin Az-zahabi yake fada a cikin
tarjamar da ya yi masa. Sheikhul Islam Ibn
Taimiyyah ya karance littafin Musnad na Imam
Ahmad, kai ana
cewa ma ya haddace shi! Ibn Taimiyyah ya
wallafa littattafai masu tarin yawa har ma ana
lissafa shi cikin malamai uku wadanda suka fi
kowa yawan rubutu a duniya, idan kana halartar
darussan da malamin mu
Sheikh Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
yake gabatarwa a Usman Bin Affan Gadon Kaya
zaka san waye Ibn Taimiyyah.
Allah ya horewa Ibn Taymiyya saurin rubutu
kamar yadda almajirinsa Ibn Al-kayyim yake
fada a cikin littafinsa: Al-wabilus sayyib, yake
cewa malaminmu ya kasance a dare daya yana
rubuce abin da sauran mutane za su yi sati
guda suna kwafa, ya kasance saboda saurin
rubutunsa ba kowa ne yake iya gane abin da ya
rubuta ba sai mutum biyu cikin dalibansa; Ibn
Al-kayyim da Ibn Rushayyid.
Ibn Taimiyyah har ya kare rayuwarsa bai yi aure
ba, ba wai don yana kyamar yin auren ba, a’a,
yaushe ma ya samu lokacin da ya zauna don ya
yi auren?! Domin mafi yawancin rayuwarsa a
cikin kurkuku ya yi ta, kai karshe ma dai a cikin
kurkuku ya rasu saboda bala’i da ya gani daga
‘yan bidi’a, da kuma azzaluman sarakuna.
Malaminmu Sheikh Dr. Muhd Sani Umar R/ lemo
yayi cikakkun bayanai akan rayuwarsa, sannan
kamar yadda na ce ga duk masu halartar
karatuttukansa a masallacin Usman Bin Affan
dake kano da kuma Katsina da Markaz
Imamul Bukhari zasu samu gamsassun bayanai
akan Ibn Taimiyyah da yayi. Sheikhul Islam Abu
Abdul Halim Ibn Taymiyya ya rasu a shekara ta
0 Comments: