Headlines
Loading...
Yan Mata da yawa na sha’awar zama

Yan Mata da yawa na sha’awar zama

‘Yan Mata da yawa na sha’awar zama mawaka a matsayin bayan kammala karatunsu, 
👇👇👇


sai dai ba dukkansu ne ke cimma wannan buri nasu ba saboda yanayin al’ada da kuma yadda ake kallon mawaka musamman ‘yan mata a yankin arewacin Najeriya wanda

  hakan ya sa su ke shan wahala kafin cimma burin su. Rahotonmu na musamman na Kundin 

'Yan Mata na wannan makon ya duba wannan batu inda ya mayar da hankali kan wata fitacciyar mawakiya a jihar Gomben Najeriya.

0 Comments: