Headlines
Loading...
To fah kalli vedio Aisha  humaira  bayan sun.....

To fah kalli vedio Aisha humaira bayan sun.....

 Kalli vedio Aisha humaira  Dan nan👇👇



Shahararriyar jarumar Kannywood, Aisha Humaira ta yi karin haske kan alakarta da babban furodusar masana’antar wanda ya angwance a kwanan nan, Abubakar Bashir Maishadda.

Humaira ta bayyana cewa sabanin abun da mutane ke tunani, babu wani abu da ya danganci soyayya tsakaninta da Maishadda illa kawai abokin sana’arta ne da suka shaku. Read more: 

Mutane dai sun yi cece-kuce tun bayan bayyanar wasu hotunansu wanda ya yi kama da na aure, inda wasu da dama ke ganin cewa ya yaudari jarumar ne sannan ya je ya yi aurensa. Read more: 

Barkarmu da war haka ina yi mana fatan alkhairi mai magana Aisha Humairah.

Na fito ne zan yi magana a kan wasu kananan maganganu da suke ta kaiwa suke komawa.

Da ban yi niyar yin magana ba amma wasu daga cikin yan uwana suka bani shawara ya kamata na fito na yi magana saboda maganganun da suke zuwa suke dawowa ya ishe su. Read more: 

0 Comments: