Headlines
Loading...
Da Na Auri Talaka Gara Na Mutu Banyi Aure Ba - Cewar Fatima ShekaWata Matashiya yar

Da Na Auri Talaka Gara Na Mutu Banyi Aure Ba - Cewar Fatima ShekaWata Matashiya yar

 Da Na Auri Talaka Gara Na Mutu Banyi Aure Ba - Cewar Fatima ShekaWata Matashiya yar👇👇



 arewacin na Najeriya mai suna Fatima Sheka ta ce da ta auri talaka Gara ta mutu ba tayi aure ba. Matashiyar ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter.Jarumar tayi wallafa kamar haka "Nifa Idan Har Talaka Zan Aura, To Gwara Na Mutu Ban Yi Auren Ba"


 a Cewar Fatima Sheka.Sai dai babu wuya da fadin hakan da tayi masu amfani da dhafin Facebook suka sakata a gaba, wasu suna ganin ai hakan da ta fada ra'ayin ta ne ba nawani ba, a yayin da wasu kuma banda zagi da tsinuwa babu abunda sukeyi.


Wannan ba shi ne karon farko da ake samun irin wannan wallafar a shafukan sada zumunta ba,




0 Comments: