Headlines
Loading...
Vedio Mutumin da yashafe sama da  she kara 65 bai yi wanka ba

Vedio Mutumin da yashafe sama da  she kara 65 bai yi wanka ba

 

Vedio Mutumin da yashafe sama da  she kara 65 bai yi wanka ba kalli vedio





Mutumin Da Yafi Kowa DauÉ—a A Duniya Ya Rasu Yana Dan Shekaru 94 Mutumin

 É—an kasar Iran mai suna Amou Haji,


 wanda ya shiga jerin waÉ—anda sukafi kowa tari datti da dauÉ—a a fadin duniya, kuma ana yi masa lakabi da “mutum mafi dauÉ—a a duniya” saboda rashin yin wanka tsawon shekaru 60.Haji, ya rasu yana da shekaru 94, kamar yadda kafafen yaÉ—a labarai na kasar su ka ruwaito a Talata 26 ga Oktoba.

Ku Karanta Wannan


rawaito cewa, Amou Haji, wanda ya kwashe sama da rabin ƙarni bai yi wanka ba kuma bai yi aure ba, ya rasu ne a ranar Lahadin da ta gabata a kauyen Dejgah da ke lardin Fars da ke kudancin kasar.

Haji ya guje wa zuba ruwa a jikinsa sabo da fargabar kamuwa da rashin lafiya, kamfanin dillancin labaran Iran, IRNA ya ruwaito wani jami’in yankin ya na cewa.Bayan kebance wa da yayi Haji ya kasance mashayin hayaki ne inda yake amfani da kashin dabbobi.

Haji, ya kuma bayyana yadda wasu ke amfani da kashin dabbobi a matsayin sinadari a abababen hawansu, abinda ke bashi mamaki.

Wanka na daga cikin abinda ke samawa mutane salama, to sai shi Haji ya kasance yana gaba da hakan.

Mutane da dama sun kaÉ—u sosai da jin labarin wannan bayan Allah da ya shafe sama da shekaru 65 ba tare da wanka ba.

0 Comments: