Headlines
Loading...
BBC HON KA ZAURE😭Innalillahi Wainna Ilaihirajiun raju'un  danna domin kallon vedio 👇👇

BBC HON KA ZAURE😭Innalillahi Wainna Ilaihirajiun raju'un  danna domin kallon vedio 👇👇

 ANCÍ AMANAR SHÚGABA BUHARÍ DA ƳAN NÌGERIA 


😭😭Innalillahi Wainna Ilaihirajiun raju'un  danna domin kallon vedio 👇👇





DÁGA Dattí Assalafíy


Maì gírma Shúgaban Nìgeria Muhammadú Buharí ya jí wanì múmmúnan labarí na satãr dúkiyar ƴan Nìgeria da akayí a babban Bankín Nìgeria #CBN. 


Hakan ya sa Shúgaba Buharí ya wakílta ɗan Majalísar tarayyar Hon. Gudají Kazauré domìn ya gúdanar da bíncíke, sannan ya kawó masa rahotó kaí tsayé ba taréda shamakí ba. 


Bayan Hon. Gudaji Kazaure ya gudanar da bincike, ya gano cewa Gwamnan Babban Bankin Nigeria da wasu manya sun hada baki sun saci kudi kimanin Dalar Amurka Biliyon 171, sun saci kudin ne ta hanyar cire haraji daga 'yan Nigeria a cikin wannan mawuyacin hali da muke ciki. 


Bayan da Hon. Gudaji Kazaure ya kammala wannan bincike, ya tafi fadar Shugaban Kasa zai mika masa sakamakon binciken, sai dogarin Shugaba Buhari ya hanashi ganin Buharin, halin da ake ciki kenan yanzu. 


Sun saci zunzurutun kudi kimanin Dalar Amúrka Biliyan 171, shine sata mafí muní da ba'a taba yin irinsa a tarihin Nigeria ba, tabbas maganar Sheikh Bello Yabo Sokoto ta kara fitowa fili, yace ba'a taba yin Gwamnatin da akayi kazamar sata ba kamar Gwamnatin Buhari. 


Jama'a muna kira ga junan mu, mu dage da yada wannan sakon har sai ya kai ga Shugaba Buhari, Hon. Gudaji kazaure ya kammala nasa binciken, amma tsinannu maciya amana sun hanashi ganin shugaba Buhari, kuma wai a hakan ake so a sake yaudaranmu mu zabi jam'iyyar APC. 


Allah ka tóna musu asirí, Ka karemú daga sharrín sú.                                     ماذا تقول؟

0 Comments: