Headlines
Loading...
Bidiyon Matar Da Ta Haifi Akuya Ya Dauki Hankalin Duniya

Bidiyon Matar Da Ta Haifi Akuya Ya Dauki Hankalin Duniya

 Dan  nan domin kallon vedio 👇👇👇



Bidiyon Matar Da Ta Haifi Akuya Ya Dauki Hankalin Duniya

Labaran haihuwar Akuya da tashar Afrimax English ta kawo, ya matukar sanya mutane cikin wani yanayi na al’ajabi, sai dai matar da lamarin ya faru da ita ta bada labarin yadda labarin ya faru.

Wani babban likita a garin na Kinshasa, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce tabbas matar Akuya ta haifa mai dauke da launin Fari da Baki.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wannan mata sai ku shiga nan  asha kallo lafiya.

Bidiyon matar da ta haifi akuya a garin Kinshasa, babban birnin kasar Congo ya dauki hankalin duniya kwarai da gaske, musamman yadda labarin ya zamo tamkar almara.



0 Comments: