Headlines
Loading...
Innalillahi.. Allah Ya Yi Wa Jarumi Awarwasa Na Shirin Aduniya Rasuwa

Innalillahi.. Allah Ya Yi Wa Jarumi Awarwasa Na Shirin Aduniya Rasuwa

 Dan na nan


Allah ya yiwa jarumin fina-finan Hausa Awarwasa rasuwa a yammacin yau bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. Jarumin yana fitowa a cikin shiri mai dogon Zango na


 Aduniya.Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Lawan Ahmad shine wanda ya wallafa labarin a shafinsa na Facebook, Kamar Yadda rahotanni suka nuna Abdulwahab ya rasu ne bayan yasha fama da rashin lafiya ya kuma rasu ne a garin Jos.


Jaruman Kannywood da dama sun samu labarin rasuwar tasa inda suketa wallafa hotunan sa sunayi masa Addua, Muma muna masa Addua Ubangiji Allah ya gafarta masa ya haskaka makwancinsa ya yafe masa kura kurensa



0 Comments: