Headlines
Loading...
Maryam Yahaya Ya Bayyana Kalar Mijin Da Take Son Samu Kafin Tayi Aure

Dana nan 👇👇

Maryam Yahaya Ya Bayyana Kalar Mijin Da Take Son Samu 
Kafin Tayi Aure

Jama’a da dama musamman masu sha’awar kallon fina finan Hausa na masana’antar Kannywood na bayyana mabambantan ra’ayoyinsu akan jaruman masana’antar musamman mata.

Inda wasu ke cewa aure ne yafi dacewa dasu fiye da suzo suna yin shirin film yayin da a nasu É“angare jaruman ke bayyana cewa Allah bai kawo lokacin auren ba don shi aure lokaci ne.

A nan shahararriyar jarumar masana’antar ce Maryam Yahaya tace ita fa sai ta samu namiji mai riÆ™o da addinin musulunci da ilimi m, tsafta da tsoron Allah wanda zai riÆ™eta bisa gaskiya da amana sannan za tayi aure.

A wani labarin kuma.
A yunƙuri uku, majalisar wakilan Amurka ta kasa zaɓen shugaba

Majalisar Wakilan Amurka ta É—age zamanta cikin yamutsi bayan yunÆ™urin da ta yi har uku na zaÉ“en Kevin McCarthy na jam’iyyar Republican a matsayin shugaba, ya ci-tura.

Wannan shi ne karon farko a Æ™arni É—aya da aka kasa zaÉ“en a Æ™uri’ar farko.

Dan majalisa McCarthy, daga California, ya kasa samun rinjayen yawan kuri’un da ake bukata, 218, bayan da ‘yan majalisa 28 na jam’iyyarsa ta Republican suka juya masa baya, inda suka gwammace su zaÉ“i Jim Jordan a maimakonsa.

Sai dai duk da haka Mista McCarthy ya ce zai ci gaba da takarar har sai ya yi nasara.

A baya shi ne shugaban marasa rinjaye na majalisar, saboda haka ake sa ran ya zama kakakin a yanzu bayan da ‘yan Republican É—in suka karÉ“e rinjaye da majalisar a zaÉ“en rabin wa’adi na watan Nuwamba.

Amma kuma idan aka ci gaba da rigima a takarar, to hakan zai tilasta wa ‘yan majalisar su nemi wani É—an takarar daban.
Tasirin wannan koma bayan shi ne babu wani aiki da majalisar za ta iya gabatarwa har sai ta naÉ—a kakakinta.
A majalisar dattawan Æ™asar kuma, ‘yan jam’iyyar Democrat mai mulkin Æ™asar ke da rinjaye, abin da ke nufin ba lalle ne mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris ta ci gaba da kaÉ—a kuri’arta ba a duk lokacin da wani batu da ke gaban majalisar ya gamu da cikas.
Saboda a yanzu ‘yan Democrat É—in na da Æ™arin Æ™uri’a guda da suka samu a zaÉ“en watan Nuwamba da aka yi a faÉ—in Æ™asar.
Ƙarin Labari.
Masu satar mai ne su ka haddasa fashewar tankar mai a Ogbomoso — Hukumar kwana-kwana
Hukumar kashe gobara ta jihar Oyo, ta ce satar mai wasu É“atagari su ka yi daga wata tankar man fetur da ta fadi, su ne su ka haddasa gobarar da ta tashi a ranar Lahadi a garin Ogbomoso.

Daraktan ayyuka na hukumar, Ismail Adeleke, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Najeriya cewa wani Samuel a ranar Lahadi da misalin karfe 12:41 na rana ya kai rahoton lamarin a ofishin hukumar na Ogbomoso.

Jama’a da dama musamman masu sha’awar kallon fina finan Hausa na masana’antar Kannywood na bayyana mabambantan ra’ayoyinsu akan jaruman masana’antar musamman mata.

Inda wasu ke cewa aure ne yafi dacewa dasu fiye da suzo suna yin shirin film yayin da a nasu É“angare jaruman ke bayyana cewa Allah bai kawo lokacin auren ba don shi aure lokaci ne.

A nan shahararriyar jarumar masana’antar ce Maryam Yahaya tace ita fa sai ta samu namiji mai riÆ™o da addinin musulunci da ilimi m, tsafta da tsoron Allah wanda zai riÆ™eta bisa gaskiya da amana sannan za tayi aure.

A wani labarin kuma.
A yunƙuri uku, majalisar wakilan Amurka ta kasa zaɓen shugaba

Majalisar Wakilan Amurka ta É—age zamanta cikin yamutsi bayan yunÆ™urin da ta yi har uku na zaÉ“en Kevin McCarthy na jam’iyyar Republican a matsayin shugaba, ya ci-tura.

Wannan shi ne karon farko a Æ™arni É—aya da aka kasa zaÉ“en a Æ™uri’ar farko.

See also  Innalillahi Kunga Yadda Wasu Manyan Halittun Daji Sukaiwa Zakanya Kisan Wulakanci

Dan majalisa McCarthy, daga California, ya kasa samun rinjayen yawan kuri’un da ake bukata, 218, bayan da ‘yan majalisa 28 na jam’iyyarsa ta Republican suka juya masa baya, inda suka 

gwammace su zaɓi Jim Jordan a maimakonsa.
Sai dai duk da haka Mista McCarthy ya ce zai ci gaba da takarar har sai ya yi nasara.

A baya shi ne shugaban marasa rinjaye na majalisar, saboda haka ake sa ran ya zama kakakin a yanzu bayan da ‘yan Republican É—in suka karÉ“e rinjaye da majalisar a zaÉ“en rabin wa’adi na watan Nuwamba.

Amma kuma idan aka ci gaba da rigima a takarar, to hakan zai tilasta wa ‘yan majalisar su nemi wani É—an takarar daban.

Tasirin wannan koma bayan shi ne babu wani aiki da majalisar za ta iya gabatarwa har sai ta naÉ—a kakakinta.

See also  INNALILLAHI. Kalli Cikakken Bidiyon Yadda Akai Jana'izar Kamal Aboki

A majalisar dattawan Æ™asar kuma, ‘yan jam’iyyar Democrat mai mulkin Æ™asar ke da rinjaye, abin da ke nufin ba lalle ne mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris ta ci gaba da kaÉ—a kuri’arta ba a duk lokacin da wani batu da ke gaban majalisar ya gamu da cikas.

Saboda a yanzu ‘yan Democrat É—in na da Æ™arin Æ™uri’a guda da suka samu a zaÉ“en watan Nuwamba da aka yi a faÉ—in Æ™asar.
Ƙarin Labari.
Masu satar mai ne su ka haddasa fashewar tankar mai a Ogbomoso — Hukumar kwana-kwana
Hukumar kashe gobara ta jihar Oyo, ta ce satar mai wasu É“atagari su ka yi daga wata tankar man fetur da ta fadi, su ne su ka haddasa gobarar da ta tashi a ranar Lahadi a garin Ogbomoso.

Daraktan ayyuka na hukumar, Ismail Adeleke, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Najeriya cewa wani Samuel a ranar Lahadi da misalin karfe 12:41 na rana ya kai rahoton lamarin a ofishin hukumar na Ogbomoso.

See also  Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Aboki Ya Kashe Abokinsa Saboda Hassada Domin Ya Mallaki Motar sa. » Labarai

0 Comments: