Headlines
Loading...
Tofa abinda ya faru da jarumin kannywood Umar Hashim izzzar so a bakori ya bawa yan Film mamaki   

Tofa abinda ya faru da jarumin kannywood Umar Hashim izzzar so a bakori ya bawa yan Film mamaki  

Dan nan👇👇



Tunda kwanan jarumin ya fara wannan shirin na izzzar so shikkenan darajarsa da kimarsa ta kara karuwa a wajen mutane da yawa harma wa’yanda basa ra’ayin Film yanzu ya janyo

hankalinsu suna kallon wannan shirin sabida irin abubuwan da akeyi acikin wannan shirin

Sai gashi lakaci kadan yakan yawan zuwa garinsu domin kaiwa iyayensa ziyara hakan yasa a duk lokacin da wannan jarumin zaije ziyara garin nasu akan samu dandazon mutane suke zuwa garin domin su tareshi sai kace wani babban dan siyasa

A wannan karanma yaje garin dan yayi ziyara kuma cikin ikon Allah an tareshi acikin wannan garin da tarin mutane sosai amma hakan yasa yan kannywood da yawa hankalinsu ya tashi ganin yadda yake da tarin masoya.

Ku kalli cikin wannan bidiyon abin zai baku mamaki sosai kuma zai dauki hankali ku hakan yasa yan kannywood suma hankalinsu ya tashi ganin yadda yake da tarin masoya masu yawa

0 Comments: