Headlines
Loading...
Bidiyon Matar Da Ta Shafe Shekaru 20 Tana Kwana A Cikin BanÉ—aki

Bidiyon Matar Da Ta Shafe Shekaru 20 Tana Kwana A Cikin BanÉ—aki

 Bidiyon Matar Da Ta Shafe Shekaru 20 Tana Kwana A Cikin BanÉ—aki

Cikin wani labari mai cike da tada hankali, wata mata mai suna Sumaya da ta shafe sama da shekaru 20 tana kwana a cikin banÉ—aki ta sanya mutane cikin yanayi na tausayi.

Matar ta ce rashin matsuguni ke tilastata kwanan cikin banÉ—aki a duk sanda ruwan sama ke sauka.

 Ta kuma bayyana yadda rashin gata ke sawa duk sanda take bacci yan giya je zuwa yi mata fyade.

Sumaya, ta bayyana ƙarara irin halin kunci da takura da take ciki, inda ta nemi da masu ruwa da tsaki na yanki ta su kawo mata dauki.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wannan mata sai ku danna nan  full vedio

0 Comments: