Headlines
Loading...
   Bidiyon Mutumin Da Ya Shafe Sama Da Shekaru 25 Yana Rayuwa A Matsayin Mace Ya Dauki Hankali

  Bidiyon Mutumin Da Ya Shafe Sama Da Shekaru 25 Yana Rayuwa A Matsayin Mace Ya Dauki Hankali

 

Bidiyon Mutumin Da Ya Shafe Sama Da Shekaru 25 Yana Rayuwa A Matsayin Mace Ya Dauki Hankali  👇👇 



Mutumin mai kimanin shekaru sama da arba’in, É—an Æ™asar Burundi ya shafe sama da shekaru 25 yana rayuwa a matsayin mace.

Hakan ya samo asali ne tun bayan da kasar ta fada cikin rikici a shekarun baya.Mutumin ya bayyana yadda yake rayuwa cikin farin ciki tare da matarsa wacce suke gudanar da komai tamkar kawaye shi da ita domin kuwa kayan sawa tare suke amfani da su duk su biyun.



0 Comments: