Headlines
Loading...
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam Zango ya wallafa bidiyoyi yana bayyana yadda suke cikin tsaka mai wuya shi da matarsa.👇👇

A cewarsa, ya fito ya yi bayani ne kada a cigaba da kallonsa a matsayin auri-saki, don haka zai wanke kansa daga zargin jama’a.

Ya ce tun farkon aurensu da matarsa ya ce mata ba ya son harkar soshiyal midiya, kuma ta fara bi yanzu ta sauya.

A cewarsa ta wallafa wani bidiyo tana kwasar rawa tare da lalle a jikinta wanda hakan ya sa ya ce ta tafi gidan iyayenta.

Bayan tafiyarta ya bukaci a amshi wayarta don ba ya son rike wayar da ake sanya data don gudun abinda zai je ya dawo.

Yadda Likitoci A Amurka Suka Yi Tururuwa Don Kula Da Jinjirin Birin Da Ya Kamu Da Ciwon Sanyi

Masha Allah Kalli Yadda Ummi Rahab Take Yiwa Mijinta Addu’a A Saudiyya

Likitocin Sun Cika Wadonsu Da Iska Bayan Zaki Ya Farka Jim KaÉ—an Bayan Masa Allurar Bacci

Yadda Tsohon Mijin Momee Gombe Ya Durawa Wani Ashar Bayan Da Yace Ya Yi Sakin Wawa

0 Comments: