Headlines
Loading...
Yadda Na Rasa Budurcina Kuma Hakan Bai Dame i Ba - Rahama Sadau

Yadda Na Rasa Budurcina Kuma Hakan Bai Dame i Ba - Rahama Sadau

 Yadda Na Rasa Budurcina Kuma Hakan Bai Dame i Ba - Rahama SadauJarumar👇👇👇



 masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood Rahama Sadau a wata tattaunawa da tayi a kafafen yada labarai ta bayyana cewa ta rasa budurcinta ( ma'ana ta san namiji).


Jarumar ta yi wannan furici ne tun shekarar da ta gabata cikin wata tattauna da akayi da ita ta kai tsaye a shafin sada zumunta, inda wani yai mata tambayar cewa

 "shin har yanzu ita Bajin ce?" Nan take ta bashi amsar cewa Samm.Ko a baya bayan an hangi Jaruma Rahama dadai cikin wasu fayafayai da suke kewayawa a shafin TikTok ta daken "Hunted Village" inda aka ga jarumai na rungumar wani saurayi a bidion.


Zaku iya kallon bidiyon yadda Rahama Sadau ke rungumar wani saurayi a cikin waka babu kunya babu


tsoron Allah FULL VIDEO

0 Comments: