Headlines
Loading...
Badakalar Chanja Kudin:Katsinawa Sún Yì Zanga-Zangar Kín Jinín Shígowar Buharí Jìhar Katsína

Badakalar Chanja Kudin:Katsinawa Sún Yì Zanga-Zangar Kín Jinín Shígowar Buharí Jìhar Katsína

 BADAKAR CHANJÍN KUƊÍ: Katsinawa Sún Yì Zanga-Zangar Kín Jinín Shígowar Buharí Jìhar Katsína 

KAI TSAYE Inalillahi Vedion Jifan Buhari Da ihu Bamayi Gaskiya Ba...

Kalli Bidiyon Anan 
👇👇👇👇👇👇



DÁGA Shu'aibu Abdullahì 

Rahotanní daga jihar Katsina sun tabbatar da cewar an yiwa Shugaban kasa Muhammed Buhari ihu, a ziyarar daya kai jihar Katsina yau Alhamis. 
ماذا تقول؟
Shugaban ya kaddamar da sabuwar gadar sama da Gwamnatin jihar ta samar, sai dai bayan kaddamarwar labarin babu dadin ji.

Wani shedan gani da ido ya bayyanawa manema Labaru cewar bayan Buhari ya kaddamar da gadar, sai wasu matasa da baa san ko su wane ne ba suka fara kone-konen taya da ife-ife, bamaso-bamaso.!!!

Baya ga kone-konen tayoyi an hangi matasa suna jifan Jami'an tsaro da motoci masu dauke da Hotunan Yan takarar Jam'iyyar APC a jihar, sai dai an ce Jami'ai sun kai dauki.

Yan kasuwa sun rufe Shaguna kowa ya kamata gaban sa don farfagabar abun da ka iya faruwa.

Ana danganta ihun da aka yiwa Buhari da matsalar matsin rayuwa kamar hawalar Man-fetur da kuma batun sauyin kudade.

0 Comments: