Headlines
Loading...
Bidiyon Jaruma Umma Shehu Da Babbar Yarta Suna Rawa Ya Tada Kura

Bidiyon Jaruma Umma Shehu Da Babbar Yarta Suna Rawa Ya Tada Kura

 Bidiyon Jaruma Umma Shehu Da Babbar Yarta Suna Rawa Ya Tada Kura

Ds na nan domin kallon vedio 👇👇

Wani faifan bidiyo dake yawo a kafafen sada zumunta na Jaruma Umma Shehu da diyar ta Ameerah suna cashewa suna rawa yabar baya da kura.Lamarinda yasa mutane

 sukaita tofa Albarkacin bakinsu inda wasu ke fadin cewa gaskiya abinda jarumar takeyi ba dai dai bane.

wasu kuma na fadin cewa : 

Yanzu kuma miji na gari akeso ta aura?Bayyanar irin wadannan bidiyoyin na jawowa Jaruman maganganu marasa dadi Wanda har wani lokaci sukanyi Martanin zagi wa masoyan su.

Ga Vedion anan.

0 Comments: