Headlines
Loading...
 Bidiyon Shatra Da Ke Fama Da Karairayewar Kasusuwa Ya Dauki Hankali

 Bidiyon Shatra Da Ke Fama Da Karairayewar Kasusuwa Ya Dauki Hankali

 Bidiyon Shatra Da Ke Fama Da Karairayewar Kasusuwa Ya Dauki Hankali

Dana nan domin kallon vedio 👇👇

Da ake zantawa da mahaifiyar Shatra, ta bayyana irin halin da ta tsinci kanta a ciki, bayan haifar jaririn nata. 

Duk da nakasar da yaronta ke da ita, hakan bai hanasa kokarin cimma burikansa ba.Shatra, É—an shekaru 16 ne, anman duba da nakasarsa mutane da dama basa yarda da hakan, suna ganin bai kai wadannan shekaru ba. Duk da nakasar da yake da ita, burinsa shi ne zama babban likita.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da mahaifiyar wannan yaro  asha kallo lafiya.

0 Comments: