Headlines
Loading...
 Bidiyon Kabilar Da Suke Cire Haƙora Shida Domin Allah Yafi Shaidasu A Ranar Kiyama

 Bidiyon Kabilar Da Suke Cire HaĆ™ora Shida Domin Allah Yafi Shaidasu A Ranar Kiyama

 Bidiyon Kabilar Da Suke Cire HaĆ™ora Shida Domin Allah Yafi Shaidasu A Ranar Kiyama

Dana nan👇👇



Bidiyon mabiya addinin da suke cire hakora shida daga cikin hakoransu ya matukar daukar hankali. Legio Maria Shine addinin da wadannan mutane suke bi, kuma suna biyayya a karkashin addinin Kiristanci.


Wadannan mutane suna rayuwa a wani kauye da ke nahiyar Afirka, kuma sunyi imanin cewa cire haƙora shida na gaba da sukeyi shi ne zai sa mahalicci ya fi sauron gano su a ranar kiyama, a cewarsu.



Bidiyon da tashar Afrimax English ta wallafa ya matukar daukar hankali jama’a, inda aka hangesu ko wannensu baya da haĆ™ora 6 na kasa na bakinsa.



 

https://youtu.be/OHbgn1qei38

0 Comments: