Headlines
Loading...
Bidiyon Yadda Baƙuwa Ta Rika Taba Wa Amarya Wuraren Albarkatunta a Wurin Biki Ya Ja Hankali

Bidiyon Yadda Baƙuwa Ta Rika Taba Wa Amarya Wuraren Albarkatunta a Wurin Biki Ya Ja Hankali

Bidiyon Yadda Baƙuwa Ta Rika Taba Wa Amarya Wuraren Albarkatunta a Wurin Biki Ya Ja Hankali

Dana nan domin kallon vedio 👇👇

Bidiyon mabiya addinin da suke cire hakora shida daga cikin hakoransu ya matukar daukar hankali.

 Legio Maria Shine addinin da wadannan mutane suke bi, kuma suna biyayya a karkashin addinin Kiristanci.

Wani faifan Bidiyon ya nuna yadda wata mata ta taba wata amarya a wuraren albarkatunta a wajen daurin aure a cocin dake Enugu-Ukwu, jihar Anambra, ya jawo hankalin amaryar.0

Bidiyon Yadda Baƙuwa Ta Rika Taba Wa Amarya Wuraren Albarkatunta a Wurin Biki Ya Ja Hankali

A cikin wani faifan bidiyo da wani magidanci ya dauka, an ga wata bakuwa mace ta nufo amarya, Maimakon ta rungumi amaryar kamar yadda sauran baƙi suka yi, sai kawai matar ta miƙe ƙasa ta taɓa wurin da bai dace a jikin amarya.

Masu kallo sun nuna damuwa, inda da yawa ke tambayar dalilin da yasa matar ta taba wurin da bai dace na kowane wuri.

Bayan an daura auren ango da amarya Mai Tsarki, baĆ™i sun tsaya a layi a kan dandamali don rungume su gami da gaisuwa don taya murna 

0 Comments: