Headlines
Loading...
Vèdio Jami'an tsaro sùnyi nasarar kama wasu daga cikin 'yan ta'adďar yayin

Vèdio Jami'an tsaro sùnyi nasarar kama wasu daga cikin 'yan ta'adďar yayin


Dana nan domin kallon  vedio 

👇👇



Daga Karshe dai Jami'an Tsaro sunyi nasarar Dakile ta'addancin 6arayin dajin da suka saka Shinge a Babban Titin Jibia zuwa Katsina.

Mun samu cikakken ruhoton cewar Jami'an tsaro sunyi nasarar kama wasu daga cikin 'yan ta'addar yayin da suka kashe wasu daga cikinsu ba tare da sun dauki ko da mutum daya ba.


Allah ya Kara baiwa Jami'an mu Kariya da nasara bisa dukkan hari da suka fuskanta. Allah ya kawo mana zaman lafia Mai dorewa.


Abba Sani Jibia JMCnews

0 Comments: