Headlines
Loading...
Wata Kakyawar Budurwa ta Koka Kan Yadda Shekarun ta Sukaja amma dai Har Yanzu babu Mijin Aure a Tsayayye

Wata Kakyawar Budurwa ta Koka Kan Yadda Shekarun ta Sukaja amma dai Har Yanzu babu Mijin Aure a Tsayayye

 Wata Kakyawar Budurwa ta Koka Kan Yadda Shekarun ta Sukaja amma dai Har Yanzu babu Mijin Aure a Tsayayye.

Kalli full vedio  👇👇👇👇

Wata Kakyawar Budurwa ta Koka Kan Yadda Shekarun ta Sukaja amma dai Har Yanzu babu Mijin Aure a Tsayayye.

Wata Budurwa Musulma Kenan Wacce akema lakabi da baby Amrah ta koka Matuka Kan yadda Shekarun ta suka ja amma dai har yanzu babu Tsayayyen mijin Aure a hannu.

Budurwa ta wallafa wata faifan vedio ne a shafinta na Tiktok inda take sanye da Hijabi cikin harshen turanci tana bayyana irin Rayuwar rashin jin dadi da takura da take ciki Sakamakon har yanzu bata da Aure kuma babu mijin Auren Tsayayye.

Wannan dai ba wani abun mamaki bane a Zamanin da ake ciki Yanzu Domin da yawa Yan mata da samari suna cikin Mawuyacin Hali na rashin samun abokan zama, da rashin aikin yi musamman ga Matasa.

Abune wanda ya zama ruwan da a Tsakanin Al’umma, hakan yasa wannan Budurwa ta fito ta bayyana abinda ya dameta a ringa wanda kuma wannan matsala ce wacce ta addabi da yawa daga cikin yan mata.

Gadai vedion yadda Budurwa take bayani nan

0 Comments: