Headlines
Loading...
Bidiyon Kabilar Da Idan Namiji Yasa Riga Sai Ya Mutu, Kabila Mai Abun Mamaki

Bidiyon Kabilar Da Idan Namiji Yasa Riga Sai Ya Mutu, Kabila Mai Abun Mamaki

 Bidiyon Kabilar Da Idan Namiji Yasa Riga Sai Ya Mutu, Kabila Mai Abun Mamaki

Dan nan 👇👇

Labarin wannan Kabilar da ke karkashin masarautar Buganda da ke kasar Uganda, ya dauki hankalin duniya kwarai da gaske, yayin da suke da imanin cewar duk wanda ya saka riga a maza zai mutu.

Bidiyon Kabilar Da Idan Namiji Yasa Riga Sai Ya Mutu, Kabila Mai Abun Mamaki
Tashar YouTube ta Afrimax English ta samu zarafin ziyarar wadannan mutane, inda tayi hira da wasu daga cikin manyan wannan kabila mai cike da abin mamaki da taajibi da daukar hankali.

Mazan wannan kabilar dai sunyi imanin cewa duk namiji kuma Basarake da ya sanya riga irin wacce kowa yake sawa to fa tabbas zai bakunci lahira ba tare da shiri ba, hakan yasa suke sanya rigunan fatu.
Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wadannan mutane sai ku danna nan  FULL VIDEO

Yadda Likitoci A Amurka Suka Yi Tururuwa Don Kula Da Jinjirin Birin Da Ya Kamu Da Ciwon Sanyi

Masha Allah Kalli Yadda Ummi Rahab Take Yiwa Mijinta Addu’a A Saudiyya

Likitocin Sun Cika Wadonsu Da Iska Bayan Zaki Ya Farka Jim KaÉ—an Bayan Masa Allurar Bacci

Yadda Tsohon Mijin Momee Gombe Ya Durawa Wani Ashar Bayan Da Yace Ya Yi Sakin Wawa

0 Comments: