Headlines
Loading...
Bidiyon Mutumin Da Ya Bawa Duniya Tausayi Da Al’ajabi Kan Cutar Da Yake

Bidiyon Mutumin Da Ya Bawa Duniya Tausayi Da Al’ajabi Kan Cutar Da Yake

 Bidiyon Mutumin Da Ya Bawa Duniya Tausayi Da Al’ajabi Kan Cutar Da Yake 👇👇



Cikin wani yanayi na tausayi da al’ajabi, wani mutum da yake rayuwa cikin tsananin rashin lafiyada take hanashi ko da tashi zaune, yana matukar kokawa kan lalurar da yake fama da


 ita.Karin wani abun tausayi da yake a rayuwa ta wannan mutumin shi ne, yadda matarsa ta kasance kurma, bata iya fuskantar lamuransa tun bayan samun wannan lalura tasa.


Karin wani abun tausayi da yake a rayuwa ta wannan mutumin shi ne, yadda matarsa ta kasance kurma, bata iya fuskantar lamuransa tun bayan samun wannan lalura tasa.


Da yake tattaunawa da tashar Afrimax English, ya ce yarsu karama da take Æ´ar shekaru 5, ita ke taimaka musu wajen tafi da lamuran zamantakewa da bukatunsu.


Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax tayi da wannan mutumin, 

0 Comments: