Headlines
Loading...
Masha Allah ~ Aljannu Bilyan 3 Ne Suka Karɓi Ɗaríkar Tíjjaniyya A Bana – Cewar Sheíkh Ɗahiru Bauchi

Masha Allah ~ Aljannu Bilyan 3 Ne Suka Karɓi Ɗaríkar Tíjjaniyya A Bana – Cewar Sheíkh Ɗahiru Bauchi

 Masha Allah ~ Aljannu Bilyan 3 Ne Suka Karɓi Ɗaríkar Tíjjaniyya A Bana – Cewar Sheíkh Ɗahiru Bauchi

👇👇



Sheikh Dahiru Bauchi an haife shi a karamar hukumar Nafada dake jihar Gombe, ya taso a gaban mahaifansa inda ya fara karatun Alkur’ani mai girma a gaban su, daga baya ya shiga neman karatun

inda har Allah ya azurta shi da samun Alkur’ani mai girma tare da sauran littafan addinin Musulunci har ya zama masu shahara a wannan zamani.

Sheikh Dahiru Bauchi RA, ya zama babban malamin a fadin duniya, wanda a yanzu shine mataimakin shugaban masu fatwa na Addini Musulunci a najeriya, kuma khalifan Sheikh Ibrahim Inyass ne a duniya baki daya.

Cikekken bayanin tare da Bidiyon suna can Kasa.

Sheikh Dahiru Bauchi Ya Cika Shekaru 98 A Duniya A Lissafin Hijriyya (1,346-1,444)

Shahararren Malamin addinin Islama a fadin duniya kuma mataimakin shugaban masu fatawa na Nijeriya kuma babban Shehin Darikar Tijjaniyya a duniya Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR RA ya cika shekaru 98 a duniya a lissafin hijriyya (1,346-1444).

Aljannu Bilyan 3 Ne Suka Karɓi Ɗaríkar Tíjjaniyya A Bana - Cewar Sheíkh Ɗahiru Bauchi

Babban Malamín Darikar Tijaníya wato Sheíkh
Dahíru Usman Bauchí ya ce Aljannu Biliyan Uku sun karbi Darikar Tijaniya."

Kuma Babban Malamin ya kara da cewa, daga cikin wadannan Aljanu, akwai Mukaddamai miliyan dari biyu Cif-Cif.: 

0 Comments: