Headlines
Loading...
Ban San Ina Da Ciki Ba – Cewar Budurwar Da Ta Haihu A Jirgin Sama

Ban San Ina Da Ciki Ba – Cewar Budurwar Da Ta Haihu A Jirgin Sama

 Ban San Ina Da Ciki Ba – Cewar Budurwar Da Ta Haihu A Jirgin Sama

👇👇



Matar da dan duk suna lafiya lau kamar yadda likitoci biyu suka bayyana, bayan sun taimaka wa matar ta haihu.


Jaririn wanda aka sanya wa suna Maximiliano ya ci sunan ne bayan wani mutum wanda ya kasance da matar gabadaya lokacin.


Daga saukarsu Netherlands, an wuce da Tamara da jaririnta asibitin Spaarne Gasthuis Haarlem.

Kamar yadda jaridar Daily Star ta ruwaito, Tamara ta haihu ne bayan yunkurin da tayi nayin nakuda guda biyu.


“Ana saura awoyi kadan kafin su sauka a Netherlands, sai ta fara jin ciwon ciki inda ta nufi bayi. 


Ga mamakinta, yunkuri biyu kadai tayi ta haihu,” kamar yadda kakakin asibitin Spaarne Gasthuis Haarlem Zuid ta sanar da NL Times.




0 Comments: